Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zaben Najeriya: Birgediya Janar Tukur Gusau kan dakile matsalar tsaro

Wallafawa ranar:

Yayin da sa'o'i kadan ya rage a fara kada kuri'a a rumfunan zabe da ke sassan Najeriya, na shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya, rundunar sojin kasar ta sanar da daukar tsauraran matakai kan duk wanda aka samu da yunkurin tayar da zaune tsaye.

Wasu daga cikin masu zabe a Najeriya
Wasu daga cikin masu zabe a Najeriya STEFAN HEUNIS / AFP
Talla

Muhammad Sani Abubakar, ya tattauna da Birgediya janar Tukur Gusau, daraktan sashen hulda da jama'a na rundunar.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.