Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Bashir Nuhu Mabai, daya daga cikin wadanda suka sanya ido akan zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Daga sassan Najeriya da dama na nuna cewar an samu nasarar gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya cikin kwanciyar hankali, banda ‘dan abinda ba za’a rasa ba. Bayanai sun ce sabuwar na’urar BVAS da INEC ta gabatar ya taimaka wajen tantance masu kada kuri’u da kuma aikewa da sakamako. Dangane da nasarar da aka bayyana, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Bashir Nuhu Mabai, daga cikin wadanda suka sanya ido akan zaben Najeriya.

Ma'aikantan Ihukumar zaben Najeriya  INEC a Ibadan
Ma'aikantan Ihukumar zaben Najeriya INEC a Ibadan © rfi hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.