Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Fasto Yohanna Buru kan yadda addini ya yi tasiri a zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Yayin da ake ci gaba da dakon sakamakon zaben Najeriya, wani abin da ya tabbata shi ne yadda kabilanci da addini ya yi tasiri a cikin zaben. 

Wata mata 'yar arewa na kada kuri'arta a birnin Lagos a zaben shugaban kasa na 2023 a Najeriya (2023/02/25)
Wata mata 'yar arewa na kada kuri'arta a birnin Lagos a zaben shugaban kasa na 2023 a Najeriya (2023/02/25) AP - Sunday Alamba
Talla

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Fasto Yohanna Buru dake Kaduna akan wannan matsala.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.