Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yabagi Yusuf Sani kan sabon zababben shugaban Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar zabe a Najeriya ta bayyana Bola Ahmed Tinubu na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar da akayi, yayin da wasu jam’iyyu ke korafi akan yadda hukumar taki sanya sakamakon zabe daga mazabu a rumbunanta kamar yadda tayi alkawari. 

Zababben shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu
Zababben shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu © AP - Ben Curtis
Talla

Wannan ne dalilin da ya as jam’iyyun PDP da Labour suka kauracewa cibiyar da aka ware ta musamman domin karbar da sakamakon zaben a Abuja. 

Bayan gabatar da sakamakon, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Injiniya Yabagi Yusuf Sani, shugaban gamayyar jam’iyyun kuma ‘dan takaran zaben shugaban kasar a jam’iyyar APD.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.