Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Isyaku Ibrahim kan wadanda suka sha kaye a zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

'Yan Najeriya na ci gaba da yaba wa ‘yan takarar zaben shugaban kasar da suka sha kaye, wato Peter Obi da Atiku Abubakar akan matakin da suka dauka na tafiya kotu domin kalubalantar sakamakon zaben da akayi, maimakon tunzura jama’a. 

Wata mata yayin kada kuri'ar yayin zaben shugaban kasa a birnin Lagos dake Kudancin Najeriya. 14/04/2007.
Wata mata yayin kada kuri'ar yayin zaben shugaban kasa a birnin Lagos dake Kudancin Najeriya. 14/04/2007. AP - SUNDAY ALAMBA
Talla

Tuni ‘yan takarar biyu suka shaida wa duniya cewar lauyoyinsu zasu gabatar da kara domin kalubalantar sakamakon da hukumar zabe ta sanar. 

Dangane da wannan matsayi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Isyaku Ibrahim, daya daga cikin dattawan Najeriya.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.