Kowacce ranar 8 ga watan Maris rana ce da Majalisar dinkin duniya ta ware a matsayin ranar mata ta duniya, Kuma taken bikin a bana shi ne yin amfani da fasahar zamani wajen tabbatar da daidaiton jinsi.
Bikin a bana na zuwa ne a daidai lokacin da masana ke gargadin samun karuwar cin zarafin mata da tauye musu hakki a sassa daban daban na duniya.
Dangane da bikin ranar mata ta ranar 08 ga watan Yunin ne, Zainab Ibrahim ta tattauna da Salamatu Bello, wata daliba kuma ma’aikaciya da a rana tsaka ta zama 'yar gwagwarmaya bayan fuskantar cin zarafi a hannun malaminta.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu