Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Maimouna Coulibaly kan ziyarar Shugaba Bazoum na Nijar a Benin

Wallafawa ranar:

A ziyarar da shugaban Nijar Bazoum Muhammad ya kai kasar Benin, kallo ya koma bangaren diflomasiyya na ganin yadda hukumomin kasar za suaiwatar da matakan da aka tsaida.

Sabon shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Muhammad.
Sabon shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Muhammad. © Reuters
Talla

Batun da aka tattauna a kai dai ya shafi tsaron al'umma, biyo bayan kamen da Benin ta yi wa wasu tarin 'yan Nijar bisa zargin su da kasancewa karkashin kungiyoyin masu tayar da kayar baya.

Kasashen biyu dai na duba yuwuwar yadda za su kawar da ayyukan ta'addanci, da ke ci gaba da kasancewa barazana ga sha'anin su na tsaro.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar da Abdullahi Issa ya yi da Maimouna Coulibaly, 'yar Nijar mai wakiltyar matan kasar a taron.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.