Kelaini Muhammad kan cire tallafin man fetur a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:19
Gwamnatin Najeriya tace tana shirin kammala cire tallafin man fetur kafin mika mulki ga sabuwar gwamnati a ranar 29 ga watan Mayun wannan shekara.
Ministar kudi da tsare tsaren kasar Zainab Shamsuna Ahmed tace sun samu umurnin cire tallafin nan da watan Yuni na wannan shekara kamar yadda majalisa ta amince da shi a cikin kasafin kudin wannan shekara, kuma zasu aiwatar da shi domin baiwa kasuwa damar samar da farashin a koda yaushe.
Dangane da wannan shiri Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar mai da iskar gas Injiniya Kelaini Muhammad.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu