Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dauda Lawal Dare kan makomar jihar Zamfara a hannun sabuwar gwamnati

Wallafawa ranar:

Zababben gwamnan jihar Zamfara dake Najeriya, Dakta Dauda Lawal Dare yace ba zai waiwayi shirin sulhun da gwamnatin jihar ta kulla da ‘yan bindiga ba, saboda yadda ya kasa samar da maslaha ga jama’ar jihar. 

Zababben gwamnan jihar Zamfara kenan, wato Dauda Lawal Dare.
Zababben gwamnan jihar Zamfara kenan, wato Dauda Lawal Dare. © dailytrust
Talla

Wannan na zuwa ne yayin da jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, ke fuskantar kalubalen hare-haren 'yan bindiga, inda suke kai farmaki kan mutane, musamman mazauna karkara.

A tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris, Dakta Lawal yace aniyarsa itace na ganin ya samar da dawamammen zaman lafiyar da jama’a za su koma garuruwansu domin gudanar da harkokinsu na yau da kullum. 

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.