Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Mahamadou Oumarou kan samar da bankin abinci a Nijar

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijar, yanzu haka an fara gwajin wata sabuwar dabarar tura abinci da sauran hajoji a cikin kasar da ma sauran kasashen duniya a cikin gajeren lokaci kuma a saukake. 

Manufar dabarar safarar abincin shi ne saukaka shi da kuma magance matsalar katsewarshi.
Manufar dabarar safarar abincin shi ne saukaka shi da kuma magance matsalar katsewarshi. REUTERS - KHAM
Talla

Wasu daga cikin manufofin samar da wannan fasaha sun hada da rage kudaden da ake kashewa domin tura abincin, yayin da a hannu daya abincin zai ci gaba da kasancewa a inda ya ke domin kauce wa karancinsa. 

Alhaji Mahamadou Hamadou Oumarou, shi ne shugaban kamfanin da ya bullo da wannan tsari, ga kuma karin bayanin da ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal a zantawarsu. 

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawar....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.