Bakonmu a Yau
Musa Aksar kan rahoton RSF da ke bayyana Sahel a yanki mafi hadari ga 'yan jarida
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:01
A wani rahoto da kungiyar kare yan jaridu ta kasa da kasa Reporters Sans Frontier ta fitar a jiya litinin ta bayyana yankin Sahel a matsayin wani yanki mai tattare da hatsari ga manema labarai.
Talla
Rahoton na zuwa ne a wani lokaci da wasu kasashe suka kori wakilan wasu kafofin yadda labarai.
Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da Musa Aksar,wani dan jarida a Jamhuriyar Nijar dake aiki da kungiyoyin kasa da kasa,ga kuma yadda tattaunawar ta su ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu