Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Juliette Hollier-Larousse kan kisan dan jaridar AFP a Ukraine

Wallafawa ranar:

Ana ci gaba da samun martani dangane da kisan gillar da aka yiwa wakilin kamfanin dillancin labaran AFP Arman Soldin lokacin da ya ke aiki da sojojin Ukraine.

Arman Soldin dan jaridar kamfanin dillancin labaran Faransa AFP da aka kashe a Ukraine.
Arman Soldin dan jaridar kamfanin dillancin labaran Faransa AFP da aka kashe a Ukraine. AFP - ARIS MESSINIS
Talla

Kasar Rasha ta bayyana bacin ranta game da kisan dan jaridar sakamakon harin makamin roka a gab da birnin Bakhmut.

RFI ta tattauna da shugabar sashen kula da bidiyo na AFP Juliette Hollier-Larousse wadda ta yi tsokaci kan kisan gillar ga kuma fassarar tattaunawar ta da wakilin RFI. 

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.