Bakonmu a Yau
Farfesa Usman Muhammad kan bikin rantsar da sabon shugaban Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:38
A ranar 29 ga watan Mayun 2023, aka rantsar da Bola Ahmed Tinubu a matsayin sabon shugaban Najeriya domin maye gurbin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari, wanda ya kawo karshen wa’adin mulkinsa na shekaru 8.
Talla
Sabon shugaban yayi rantsuwar kama aiki a Abuja, inda ya bayyana kadan daga cikin manufofin da gwamnatinsa zata mayar da hankali akai.
Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Farfesa Usman Muhammad, na Cibiyar Bunkasa Dimokiradiya dake Abuja.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu