Muhammad Awwal kan yadda ake kamen masu ta'ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:47
Hukumar yaki da sha da kuma safarar miyagun kwayoyin ta Najerita wato NDLEA na ci gaba da gabatar da mutanen da take kamawa kowanne mako dake safarar kwayoyin ko kuma kokarin fita da su zuwa wasu kasashen duniya.
A baya bayan nan Hukumar ta samu nasarori sosai wajen kama masu wannan mummunar aikin, amma kuma kusan a kowanne mako sai tayi sabbin kamu.
Dangane da nasarar yakin ko kuma akasin sa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Muhammad Awwal, daya daga cikin masu fafutukar yaki da kwayar.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu