Mohammed Sirajo kan shirin kara kudin manyan makarantu a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:50
Gwamnatin Najeriya na shirin sanya kudaden makaranta ga daliban dake karatu a jami’o’in ta da manyan kwalejin fasaha da kuma na ilimi, sakamakon rattaba hannu akan dokar baiwa dalibai ‘yaran talakawa rance domin yin karatu a manyan makarantun.
Tuni shugaban kungiyar malaman jami’oi Farfesa Emmanuel Osodeke ya soki matakin, wanda yake cewa zai hana dalibai da dama ci gaba da karatunsu.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da wani uba a Maiduguri Wanda yake da ‘yara biyu a jami’oi, wato Mohammed Sirajo Jibrin, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu