Nasir Kura kan zargin satar danyen mai da aka yiwa sojojin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:28
Tsohon shugaban ‘yan tsageran Neja Delta mai rajin kare hakkin al’ummar yankin, Alhaji Asari Dokubu, ya zargi sojin kasa da na ruwan Najeriya da hannu a kaso 90 na satar danyen mai da ake yi a kasar. Dokubo ya bayyana haka ne bayan wani taron sirri da suka yi da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar gwamnatin kasar ranar Juma’a da ta gabata. A kan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da Malam Nasir Kura na kungiyar farar hula ta Civil Liberty, kuma mai rajin yaki da rashawa a Najeriya.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu