Dr Yahuza Getso makomar tsaron yankin Sahel bayan janye dakarun MUNISMA a Mali
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:46
Majalisar Dinkin Duniya ta amince da matakin janye dakarunta dubu 13 da ke aikin wanzar da zaman lafiya a Mali bayan da gwamnatin sojin kasar ta yi matsin lamba don ganin an kawo karshen ayyunkan rundunar ta MINUSMA da ta shafe shekaru 10 a kasar. Yanzu haka gwamnatin Mali ta kulla alaka da sojojin haya na Wagner daga Rasha domin samar da tsaro a kasar.
To ko mece ce makomar tsaro a kasashen yankin Sahel bayan kawo karshen aikin rundunar a Mali? tambayar kenan da Abdurrahman Gambo Ahmad ya fara yi wa Dr. Yahuza Getso, mai sharhi kan lamurran tsaro a Sahel.
Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar tasu...
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu