Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Akwai yiwuwar mutane miliyan 600 su tagayyara saboda yunwa nan da 2030-Oxfam

Wallafawa ranar:

Kungiyar Oxfam ta goyi bayan rahoton hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya FAO kan yawan mutane miliyan 783 da ke fama da matsananciyar yunwa musamman a nahiyar Africa, inda ta ce matukar ba'a yi hattara ba nan da 2030, cikin wannan adadi guda miliyan 600 zasu tagayyara sanadin yunwar.

Діти стоять у черзі у фавели Jardim Gramacho в Ріо-де-Жанейро, Бразилія, під час доставки їжі
Діти стоять у черзі у фавели Jardim Gramacho в Ріо-де-Жанейро, Бразилія, під час доставки їжі AP - Bruna Prado
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.