Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Suleiman Shinkafi a kan tattaunawa da sojojin a Nijar

Wallafawa ranar:

Shugabannin kasashen Afrika ta yamma na Shirin gudanar da taro a ranar Alhamis mai zuwa domin sake nazari a kan halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar  dangane  da juyin mulkin da sojoji suka yi a watan Yuli. Inda a bangare daya, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamnonin da ke iyakar kasar da Nijar, duk aa kan wannan juyin mulki da aka yi a kasar  da ke makwaftaka da ita. Dangane da haka ne Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi. 

Taswirar dake nuna sassan Jamhuriyar Nijar da wasu kasashe makwafta.
Taswirar dake nuna sassan Jamhuriyar Nijar da wasu kasashe makwafta. © USAID/FFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.