Kasashen yankin Sahel na ci gaba da fuskantar hau-hawan farashin kayan abinci sakamakon wasu matsaloli da ake danganta su da tsadar rayuwa da kuma karancin abincin da ake fuskanta.
Talla
Daga cikin kasashen da ke fuskantar wannan matsala har da Najeriya da Nijar da Ghana da kuma Jamhuriyar Benin.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki Alhaji Shuaibu Idris Mikati dangane da halin da ake ciki a Najeriya.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu