Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Abbati Bako: Kan taron kasashen G20 a India

Wallafawa ranar:

Yanzu haka shugabannin kasashen da ke cikin kungiyar G20 da suka fi habakar tattalin arziki a duniya na can kasar India, inda za su gudanar da taronsu a wannan karon. 

India ce ke karbar bakwancin taron na G20 a bana a birnin New Delhi.
India ce ke karbar bakwancin taron na G20 a bana a birnin New Delhi. REUTERS - ANUSHREE FADNAVIS
Talla

Taron na zuwa ne a daidai lokacin da kungiyar ta amince da sanya kungiyar kasashen Afirka ta AU a matsayin mamba, yayin da Najeriya ke gabatar da kudirinta na ganin ita ma ta shiga cikin jerin kungiyar. 

Dangane da taron da kuma tasirin wannan kungiya, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna Dr Abbati Bako, masanin siyasar duniya.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.