Duk da kokarin da kasashe ke yi domin kawo karshen ayyukan ta’addanci a yankin Sahel, a Zahiri dai ana iya cewa har yanzu akwai gagarumin a gaban wadannan kasashe.
Talla
Daga Burkina Faso, zuwa Mali har ma da Jamhuriyar Nijar, kusan a kowace rana sai an ruwaito cewa an kai hare-hare da kuma kisan rayukan jama’a.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da masani lamurran tsaro Ahmed Wagayya domin jin dalilan da suka sa matsalar ta fi yin kamari a yankin Sahel.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu