Wasu Kungiyoyin fararen hula a Najeriya sun koka a kan yadda manoman kasar ke tafka asara bayan girbin amfanin gonakinsu, asarar da aka ce ta kai ta naira triliyan 3 da rabi kowacce shekara.
Talla
Wadannan asarori sun kunshi lalacewar amfanin gonar, ko kuma rashin kai su kasuwanni ko rashin iya sarrafa su cikin lokaci.
Dangane da wannan asarar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Abba Gambo, mai bai wa gwamnonin Najeriya shawara a kan noma.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu