Samun takardun kotun daukaka kara da suka yi karo da hukuncin da alkalai suka gabatar a kan shari’ar gwamnan Kano dake Najeriya, ya haifar da cece kuce da kuma zanga zanga a birnin Kano da kewaye.
Talla
Takardun kotun sun bayyana cewar NNPP ta samu nasara, sabanin hukuncin da alkalai suka gabatar, yayin da kotun tace kuskure akayi wajen samun wadancan takardu.
Dangane da wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Barrister Abdullahi Jalo, masanin shari’a a Najeriyar.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu