Dr Elharun Muhammad kan matsin tattalin arzikin da Nijar ke ciki sanadiyar takunkumai
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:37
Watanni 4 bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a Jamhuriyar Nijar, talakawan kasar na ci gaba da fuskantar ukubar takunkumin karya tattalin arzikin da kungiyar ECOWAS ta sanyawa kasar, musamman abinda ya shafi kayan abinci da magunguna da kuma harkokin yau da kullum.
Dr Elharun Muhammad na Cibiyar bunksa manufofin ci gaba na daya daga cikin ‘yan Najeriyar da suka ziyarci kasar domin ganewa idansu halin da talakawan ke ciki.
Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris bayan komawarsa gida....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu