Bakonmu a Yau
Attahiru Bafarawa kan kisan 'yan maulidi a jihar Kaduna
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:23
‘Yan Najeriya da kuma kungiyoyi daban daban na ci gaba da gabatar da bukatar gudanar da sahihin bincike a kan kisan kuskuren da sojoji suka yiwa masu halartar bikin Maulidi a Jihar Kaduna, domin sanin gaskiyar abinda ya faru.
Talla
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, kuma daya daga cikin dattawan arewacin kasar, Alhaji Attahiru Bafarawa ya shiga jerin masu bukatar ganin anyi adalci cikin lamarin.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar sa da Bashir Ibrahim Idris.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu