Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Majalisar Dinkin Duniya, ta bukaci gudanar da bincike kan harin da ya kashe fararen hula da dama a jihar Kaduna

Wallafawa ranar:

Majalisar dinkin duniya ta bi sahun kungiyoyi da daidaikun jama’ar dake gabatar da bukatar gudanar da bincike na gaskiya a kan kisan gillar da aka yiwa mutanen kauyen Tudun Biri a Najeriya, sakamakon harin sama da sojoji suka kai wanda yayi sanaduyar salwantar rayukan mutane da dama. 

Hajiya Naja'atu Bala Muhammad yar siyasa a Najeriya
Hajiya Naja'atu Bala Muhammad yar siyasa a Najeriya © Daily Trust
Talla

Ko a jiya sanda aka gudanar da zanga zangar lumana a Abuja da kuma Zaria domin kara matsin lamba ga gwamnati. 

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hajiya Naja’atu Muhammad, mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum a Najeriya, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.