Umar Shehu: Dan jaridar da ya kammala digiri cikin wata guda a Cotonou
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:50
Gwamnatin Najeriya ta dakatar da amincewa da shaidar karatu daga kasashen Benin da Togo, sakamakon bankado asirin yadda wasu jami’o’in kasashen ke bayar da shaidar kammalla karatun digiri cikin wata guda.
Tuni ‘yan kasar suka fara yaba wa gwamnatin la’akari da yadda wannan matsala ke kara kamarai.
Umar Shehu Audu, shi ne dan jaridar da ya yi shigar burtu wajen bankado yadda ake gudanar da wannan kasuwanci mai riba, kuma yayin tattaunawarsa da RFI Hausa, ya ce, tabbas burinsa ya cika.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar zantawarsa da Rukayya Abba Kabara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu