Bakonmu a Yau
Jibrin Baba Ndache: Kan hulda tsakanin RFI da Voice of Nigeria
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:35
A farkon wannan makon ne Daraktan RFI, Jean-Marc Four ya ziyarci wasu kafofin yada labaran da RFI ke mu’amala da su a ziyarar aiki da ya kai RFI Hausa da ke Lagos. Daga cikin kafofin yada labaran da ya kai ziyara har da tashar Voice of Nigeria da kuma Radio Nigeria, dukkansu mallakar gwamnatin kasar.
Talla
Bayan ziyarar, Darakta Janar na Voice of Nigeria, Jibrin Baba Ndache ya ziyarci ofishinmu, inda suka tattauna da Bashir Ibrahim Idris.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu