Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Yahuza Getso kan batun kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Ga alama masu goyan bayan ganin an samar da 'yan sandan jihohi a Najeriya na kara samun goyan baya saboda matsalolin tsaron da suka addabi kasar, ganin yadda gwamnonin jam'iyyar PDP mai adawa suka amince da bukatar. Wannan mahawara dai an kwashe shekaru ana yin ta ba tare da samun nasara ba. Ko yaya masana harkar tsaro ke kallon ta? Dr Yahuza Getso ya yi mana tsokaci a kai.

Jami'an 'yansandan Najeriya.
Jami'an 'yansandan Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.