Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Muhammadu Magaji: Kan yadda Najeriya za ta inganta harkar noma

Wallafawa ranar:

Masana harkar noma da samar da abinci sun bayyana cewar Najeriya na da duk abinda take bukata wajen ciyar da kan ta muddin ta inganta harkar noman kasar, amma kuma sakaci daga hukumomi da matsalar tsaro na ci gaba da yiwa kasar tarnaki.

Wasu na danganta matsalolin da ake fuskanta daga sakacin gwamnati
Wasu na danganta matsalolin da ake fuskanta daga sakacin gwamnati © dailytrust
Talla

Wasu na danganta matsalolin da ake fuskanta daga sakacin gwamnati, yayin da wasu ke zargin jama’ar kasar da kauracewa rungumar aikin noman.

Dangane da wannan matsala na gazawar kasar wajen ciyar da kan ta, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sakataren tsare tsare na kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammadu Magaji.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.