Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kwamred Bello Basi kan shirin gina hanyayoin zamani a Najeriya

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta sanar da kashe naira biliyan 4 kan kowacce kilomita ta hanyar zamani da ake ginawa daga jihar Legas zuwa birnin Kalaba.

Yadda ambaliya ta lalata hanyar da hada Bayelsa da wasu makwabtan jihohin Najeriya.
Yadda ambaliya ta lalata hanyar da hada Bayelsa da wasu makwabtan jihohin Najeriya. © Liza Fabbian Lagos, Nigeria
Talla

Gwamnatin ta ce da zarar an kammala aikin za’a samar da shingen karbar kudade guda 50 da za’a rika karbar naira dubu uku kowanne ma’ana zuwa da dawowa mai karamar mota zai rike naira dubu 300, yayin da mai babbar mota da zai rika biyan naira dubu 5 zai rike naira dubu 500 a zuwa da dawowa.

An dai yi zargin cewa gwamnatin ta yi amfani da sanayya ne wajen baiwa wani makusancin shugaban kasa wannan kwangila ba tare da bin ka’idojin da suka kamata ba.

Kan wannan batu ne, Rukayya Abba Kabara, ta tattauna da Kwamred Bello Basi.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.