Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yadda rayuwa ta kasance bayan da muka faɗa hannun mayakan Boko Haram - Maryama

Wallafawa ranar:

A ranar Lahadi, 14 ga watan Afrilun nan aka cika shekaru 10 da sace dalibai mata na makarantar sakandaren Chibok sama da 250 da mayakan Boko Haram suka yi a jihar Borno.

Wasu daga cikin ‘yan matan makarantar Chibok a Abuja, waɗanda da aka ceto daga hannun Boko Haram a shekarar 2016.
Wasu daga cikin ‘yan matan makarantar Chibok a Abuja, waɗanda da aka ceto daga hannun Boko Haram a shekarar 2016. AP - Sunday Aghaeze
Talla

Bayan shafe wannan tsawon lokkaci dai har ya zuwa yau ba a iya gano wasu daga cikinsu ba.

Ɗaya daga cikin daliban da suka kuɓuta mai suna Maryama, ta shaidawa Bashir Ibrahim Idris irin abubuwan da suka faru, daga lokacin da aka sace su da kuma lokacin da ta kuɓuta bayan shekaru 3.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.