Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Shehu Ashaka kan samar da 'yan sandan jihohi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Mahawara na ci gaba da zafi a Najeriya, dangane da yunkurin kirkiro ‘yan sandan jihohi domin taimakawa wajen inganta tsaron lafiya da dukiyoyin jama’a. Yayin da wasu jama’a ciki harda gwamnonin jihohi da tsoffin shugabannin kasa ke cewa lokaci ya yi da za a samar da ‘yan sandan, wasu kuma ciki harda Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar na cewa har yanzu lokaci bai yi ba, saboda gwamnoni na iya amfani da su wajen biyan bukatun kan su.

Sufeto Janar na 'Yan sandan Najeriya Olukayode Adeolu Egbetokun.
Sufeto Janar na 'Yan sandan Najeriya Olukayode Adeolu Egbetokun. © Nigeria Police
Talla

Dangane da wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Shehu Ashaka, daya daga cikin dattawan Najeriya.

Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawar su ta gudana.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.