Da Rabon Ganawa
Da Rabon Ganawa kashi na 1 ( Yadda ICRC ke sada iyalai)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
Shirin Da Rabon Ganawa kashi na farko ya tattauna ne kan yadda kungiyar agaji ta ICRC ke sada 'yan uwan da tashe-tashen hankula suka raba su da kuma yadda jama'a za su iya ziyartar shafin ICRC domin shigar da korafe-korafensu.