Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 9 (Yadda ICRC ke sada iyalan da suka bace)

Wallafawa ranar:

Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara na mayar da hankali ne kan yadda jama'a za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula. Hukumar Agaji ta ICRC ke daukar nauyin kawo muku wannan shirin tare da hadin guiwar RFI Hausa. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.

Jami’an hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa da kasa ICRC, yayin raba abinci ga ‚yan gudun hijira da tashe-tashen hankula suka raba da muhallansu a garin Maiduguri.
Jami’an hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa da kasa ICRC, yayin raba abinci ga ‚yan gudun hijira da tashe-tashen hankula suka raba da muhallansu a garin Maiduguri. © ICRC
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.