Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 23 (Yadda ICRC ke sada wadanda suka bace da iyalansu)

Wallafawa ranar:

Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara, yana mayar da hankali ne kan taimakawa jama'a yadda za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula. Wanda Hukumar Agaji ta ICRC ke daukar nauyin kawo muku tare da hadin guiwar RFI Hausa. Ku latsa alamar sautin dake sama domin sauraren cikakken shirin.

An ga ayarin motocin kungiyar agaji ta Red Cross (ICRC) suna tsallakawa zuwa gabashin Ghouta kusa da sansanin Wafideen da ke Damascus a Syria a ranar 5 ga Maris, 2018. REUTERS/Omar Sanadiki
An ga ayarin motocin kungiyar agaji ta Red Cross (ICRC) suna tsallakawa zuwa gabashin Ghouta kusa da sansanin Wafideen da ke Damascus a Syria a ranar 5 ga Maris, 2018. REUTERS/Omar Sanadiki REUTERS/Omar Sanadiki
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.