Isa ga babban shafi
Da Rabon Ganawa

Da Rabon Ganawa kashi na 26 (Yadda ICRC ke sada iyalai)

Wallafawa ranar:

Shirin Da Rabon Ganawa tare da Rukayya Abba Kabara, yana mayar da hankali ne kan taimakawa jama'a yadda za su sake yin tozali da 'yan uwansu ko kuma iyalansu da suka bace a dalilin tashe-tashen hankula.

Jami’an hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa da kasa ICRC, yayin raba abinci ga ‚yan gudun hijira da tashe-tashen hankula suka raba da muhallansu a garin Maiduguri.
Jami’an hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa da kasa ICRC, yayin raba abinci ga ‚yan gudun hijira da tashe-tashen hankula suka raba da muhallansu a garin Maiduguri. © ICRC
Talla

Hukumar Agaji ta ICRC ke daukar nauyin kawo muku wannan shirin tare da hadin guiwar RFI Hausa. Ku latsa alamar sautin dake sama domin sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.