Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Wani Injiniya a Bauchi ya kirkiro na'urar girki mai amfani da hasken rana

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon Bashir Ibrahim Idris ya kawo tattaunawa da wani matashin injiniya a Najeriya, mai suna Hamza Abubakar, wanda ya kera wata na'urar girki mai amfani da hasken rana.

Faifen samar da wutar solar mai amfani da hasken rana.
Faifen samar da wutar solar mai amfani da hasken rana. Aris Messinis AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.