Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Inganta fassara a cikin harsunan gida

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya halarci wani taron masana ne  a Jami'ar Bayero ta Kano wanda ya yi nazari kan inganta fassara a harsunan gida.

Mahalarta taro inganta fassara a Jami'ar Bayero ta Kano
Mahalarta taro inganta fassara a Jami'ar Bayero ta Kano © Bashir Ibrahim
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.