Ilimi Hasken Rayuwa
Inganta fassara a cikin harsunan gida kashi na (2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:25
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda yake tattaunawa game da wani taro da aka gudanar a jami'ar Bayero ta Kano da ke Najeriya kan inganta fassarar labarai a harsunan cikin gida.