Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda gwamnatin Nijar ta samar da Makarantun kwana don bunkasa ilimin Mata

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi dubi ne kan karancin yaran mata da ke zuwa karatun boko don samun ilimi, matakin da ke matsayin babban kalubalen da ya sanya gwamnatin Nijar karkashin jagorancin shugaba Bazoum Mohamed samar da makarantun kwana don karfafa ilimin yara mata.

Wata makarantar Mata a jihar Zinder ta Jamhuriyyar Nijar.
Wata makarantar Mata a jihar Zinder ta Jamhuriyyar Nijar. © Niger Presidency
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.