Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Buhari ya bada wa'adin kawo karshen yajin aikin ASUU

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari game da matsalar yajin aikin malaman jami'o'in Najeriya ASUU

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. AP - Bayo Omoboriowo
Talla

Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya bai wa Ministan Ilimi Adamu Adamu wa'adin makwanni biyu domin kawo karshen yajin aikin a daidai lokacin da kungiyar kwadago ta kasa ta bayyana goyanta ga kungiyar ta ASUU ta hanyar gudanar da zanga-zangar lumana da zummar tilasta wa gwamnatin daukar matakin da ya dace.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.