Kasuwanci
Bincike ya nuna cewa yan kasuwar Najeriya na kaura daga yankunan su zuwa waje
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:14
A cikin shirin kasuwa. a kai miki dole,Bashir Ibrahim idris ya duba halin da ake ciki a Najeriya musaman bayan da wani bincike ya nuna cewa matsalar tsaro ta sa yan kasuwa kaura daga yankunan su zuwa kasashen waje.A cikin shirin za ku ta yada binciken ya nuna cewa jihar Gombe ce sahun gaba inda da dama daga cikin yan kasuwa a jihar suka kaura.