Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda jihohin kudancin Najeriya ke rigima da gwamnatin Tarayya kan haraji

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba wanda ya yi duba kan dambarwar da ta kunno kai tsakanin jihohin Lagos da Rivers da kuma gwamnatin Tarayyar Najeriya, bayan da jihohin suka bukaci basu damar cin gajiyar kudaden harajin VAT maimakon aikasu asusun ajiyar Tarayya.

Wasu gwamnonin jihohin kudancin Najeriya.
Wasu gwamnonin jihohin kudancin Najeriya. © Babajide Sanwo-Olu
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.