Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Karin bayani kan sabon kudin eNaira da Najeriya ta kaddamar

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ibrahim Malam Goje ya duba sabon kudin yanar gizo na eNaira da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar, domin dacewa da zamani wajen farfado da tattalin arziki Najeriya da kuma saukaka hada-hadar kudade a yanar gizo.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da e-Naira a Najeriya.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da e-Naira a Najeriya. © Daily Post Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.