Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda matsalar rashin matsugunai ke addabar 'yan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda 'yan Najeriyar ke fuskantar matsalar muhalli, duk da kokarin da gwamnati ke yi na samar da gidaje amma kadai ga daidaikun ma'aikatan gwamnati na yawansu bai taka kara ya karya ba. Ayi saurare Lafiya.

Miliyoyin 'yan Najeriya ke fama da matsalar muhalli.
Miliyoyin 'yan Najeriya ke fama da matsalar muhalli. © Furukawa Nunca Mas / Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.