Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda 'Yan damfara suka wawura kudaden jama'a ta manhajarsu ta SWIM

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa Akai miki Dole' na wannan mako tare da Abdurrahaman Gamabo Ahmad ya tattauanwa ne kan yadda wasu kwararrun ‘yan danfara suka yi amfani da wata Manhajar SWIM suka wawure Biliyoyin kudade daga Jama’a a sassan duniya ta shafin Intanet.

'Yan damfara sun dade suna yin awon gaba da kudaden miliyoyin mutane a sassan duniya
'Yan damfara sun dade suna yin awon gaba da kudaden miliyoyin mutane a sassan duniya Getty Images - Witthaya Prasongsin
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.