Kasuwanci
Yadda karin kudin ruwan CBN ya hada-hadar kasuwanci a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:38
Shirin namu na wannan makon, zai yada zango a tarayyar Najeriya, inda zai duba karin kashin 2 cikin 100 na kudin ruwa da babban bankin kasar CBN ya yi, wanda tuni shugaban kasar Muhammadu Buhari ya rattabawa hannu, karin da masana tattalin arziki ke hasashen zai shafi ciniki da hada-hadar kasuwanci a dai dai wannan lokacin da hauhawan farashin kaya ke shafar iyalai da dama a sassan kasar.