Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda matsalar karancin takardun kudin Naira ta shafi 'yan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin "Kasuwa A kai Miki Dole" na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda matsalar karancin takardun kudin naira ya shafi al'ummar kasuwanci dama na yau da kullum a Najriya.Wannan al'amari dai ya haifar da cece-kuce a tsakanin al'ummar kasar, inda wasu ke ganin sauya fasalin kudin a wannan lokaci shine abu mafi dacewa, yayinda wasu keda ban-bancin fahimta akan lamarin.Kawo yanzu dai matsalar ta fara sauki tun bayan barazanar da kungiyar kwadago ta kasar ta yi na tsunduma yajin aiki.

Dandazon Najeriya da suka taru don cire kudi a na'urar ATM a jahar Lagos.
Dandazon Najeriya da suka taru don cire kudi a na'urar ATM a jahar Lagos. AFP - PIUS UTOMI EKPEI
Talla

Toh sai dai a cikin wannan shirin, za'a ji yadda masana suka yi bayani kan lamarin da kuma su kansu al'ummar gari da kai tsaye wannan matsalar ta shafa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.